Saturday, August 24, 2019

Ismail Abubakar Gombe

Zumunci: Gwamnan Jihar Gombe,  Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya karbi bakuncin tsohon Gwamnan jihar Borno kuma Sanata a majalisar Dattawa, Alhaji Kashim Shetima a masaukin Gwamnan Gombe dake Abuja.

Ismaila Uba Misilli
  • SSA( Media and Publicity)

No comments:

Post a Comment